Al Safwa University College Ta Yi Bikin Yaye Dalibai



Al Safwa University College dake ƙasar Iraqi a cikin garin Karbala ta yi bikin ya yaye dalibanta wadanda suka yi karatu akan fannin hakori. 

Wadannan dalibai sun kwashe tsawon shekaru biyar suna karatu a wannan jami'ar. Dr ra'uf Rasheed shugaban jami'ar ya taya daliban da aka yi bikin na su murnar kammala karatun su da yi masu fatan alheri a cikin rayuwar su a nan gaba.

Post a Comment

Previous Post Next Post