HomeRahoto AYYUKAN AL-HASAN AL-MUJTABA KAREEMAH SAMBO Gwagwarmaya August 01, 2025 0 Al-hasan Al-mujtaba Kareemah Sambo ta gudanar da aiyukan samar da ruwan sha ga al'umma a garuruwa daban daban domin taimaka masu wajan saukake wahalar ruwa da ake fama da shi a yankunan da ta gudanar da wannan taimako. You Might Like View all
Post a Comment