Yadda Jagora (H) ya halarci Jana’izar Sayyid Nasarallah

 


Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Yaqub Elzakzaky ya halarci taron Jana’izar Sayyid Hassan Nasarallah da Sayyid Hashim Safiyuddeen wanda aka yi a kasar Lebanon. 

Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Yaqub Elzakzaky a lokacin ganawar shi da ‘yan jarida ya bayyana cewar makiyan addinin Musulunci sun dauka kashe Sayyid Hassan Nasrallah shi ne zai kawo karshen gwagwarmaya amma yanzu sai ga shi kamar yanzu ne gwagwarmayar ta fara.

Post a Comment

Previous Post Next Post