Tunawa Da Waqi'ar Buhari daga Bakin Yusuf Abdulkareem daga Garin Samaru Halqa Ma'asuma Samaru Zaria. A shekara ta dubu biyu da sha biyar 2015 a ranar shabiyu da sha uku ga watan December da farko kafin ranar shabiyu na kasance a gidansu sayyid hafizahullah tare wasu Yan uwa abokan aiki Yan abul fadil Abbas kasantuwan Abubuwan da suke kaikawo na waqi'ar data afku a garin gabari dake zaria silan faruwan hakane aka bukaci mumasa kusa da jagora gida gyallesu kenan idan akwai bukatar mutane can gabari sai a turasu wannan dalilin ne yasa mukaje muka kwana, kafin nan nayi Wani screening na exam a iya Abubakar Computer center a jami'ar Ahmadu Bello dake zaria Kuma na samu admission sai mahaifina Ya turaman kudin a account domin yin registration washe gari nazo samaru domin kawo Wani Sako da mahaifina Ya aike ni dashi nazo samaru lokacin an gabatar da muzahara na tarban watan maulud sai na biya wajen naga mahaifiyata domin sanar da ita sakon da mahaifina ya turoni dashi sai koma gida domin na huta sai ga Kiran waya ya shigo ana Samar dani cewa duk abinda nake na bari nayi sauri nazo husainiyya akwai matsala ga sojoji sun zo na Saka kayana na taho Ina hanyar zuwa sai naga ana tare mutane sojoji suna fitowa daga hanyar kano sun kashe hanya sannan anata tsorata mutane saboda kar subi hanyar Hakan yasa na fara fahimtar akwai Wani babban alamari da zai faru Koda na bincika sai aka ceman passing out za'ayi daganan sai direban Yace shi zai jiya sai muka sauka muka karasa a Kafa zuwa husainiyya Koda muka karasa sai mukaga sojoji da yawa a Jere sun jera motocin su sai muka zagaya ta filin polo domin shiga husainiyya muka aje kayayyakin namu, da muka fito sai mukaga sojoji sun Kara yawa sunyi dafifi a gaba husainiyya da makamai a lokacin akwai wasu Yan uwa da suke magana da sojoji domin lallai su tashi a gaban husainiyya, haka lokaci yayi nisa Kuma ga sanyi, lokacin Kuma Yan uwa sunyi sanyi sun tabbatar da cewa akwai abida zai faru saidaii Taimakon Allah SWT kawai sannan wasu daga cikin Yan uwa suka Kara karfafa mana gwiwa sannan Wani daga cikin Dan uwa Yace anyi waya da umma zeenatu tana fadin cewa wannan mutane sun zo kisa ne mu dake muyi iya karfin mu idan mutuwa yazo munyi shahada ne, daganan sai muka Mika lamarin ga Allah SWT domin Babu Wani sauki bayan mun zauna akayi sallah aka dafa abinci aka bama mutane. Muna cikin dare haka Muna zaune karfe goma da Wani abu Ina zaune a dakin da ake sacin sai naga Wani kura kaman an watso yashi Amma bansan ko daga Ina ba bayan na daga kai na sai naga bana ganin komai ace sun fasa wata katan gane can sai naga Wani bawan Allah jikinsa kaman an datsashi da adda ace wannan abun fashewar da aka Saka shine ya basa masa jiki da Kai sai jini kawai yake zuba sai nayi yekuwa domin mu kama wannan bawan Allah din a kaishi cikin husainiyya Wani shine harin farko daya fara faru dani a wannan daren Ashe sojojin sun fasa kasar katangar ne sai suka fara harbi innalillahi wa innalillahir raju'un Babu saurarawa mu Kuma Muna gaban husainiyya wallahi bana mantawa haka bullet yake wucewa ta Saman kaina da gefen fuskana ban mantawa kafin wannan harbin sunyi shela cewa yaki mutane dake Husainiyya ku fito kuyi surrender baza mu maku komai ba ku fito daga ciki ba'a ce masu komai ba hakana muka , zauna ciki idan sunyi harbi sun matso jikin husainiyya sai mu rakasu da duwatsu lallai sister's sun taimaka sosai domin sune suke fasa mana dutse gaskiya tare da taimakon Allah da wannan dutse din da Kuma rashin sanin irin Shirin da muke dashi cikin husainiyya da tuni sun shigo sun kashe kowa a cikin husainiyya gaskiya Kuma wannan dare na dauka ni kadai ne nake fada dasu domin bansan Wanda aka harba ba saboda Muna jefe Daya tare da Mal Tahir Kuma ALHAMDULILLAH ya karaman Imani domin idan ana waqi'ar anaso kayi koyi da Wanda ya fika jarumta ne. Ana cikin harbi sai aka harba gate din husainiyya sai ya lauye kaman dalma.

Post a Comment