A ranar 17/03/1448H, wanda ya yi daidai da 31/08/2026, yayin gudanar da bikin Maulidin Manzon Rahama (S.A.W.), an sanya rawani ga ɗaya daga cikin almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), wanda ke karatu a Makarantar Ma’ahad Warith Al-Anbiya da ke Karbala, Sheikh Muhammad Junaidu Sani Kudan, wakilin ’yan’uwa na Da’irar Kudan.
Muna roƙon Allah Ta’ala Ya yi musu jagoranci, Ya ba su ikon sauke wannan nauyi da haƙƙin da aka ɗora musu.Allah Ya taimake su, Ya kuma ƙara musu nasara da dacewa.
.jpg)
Post a Comment