Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji'ūn.
Allah Maɗaukakin Sarki Ya yi wa mahaifiyar Ɗan'uwa Malam
Ɗanharu, Hajiya Hafsat Zakariya Sarki, rasuwa a ranar Asabar 1
ga Agustan 2026.
Muna roƙon Allah (SWT) Ya jikanta da rahama, Ya yafe
mata kura-kuranta, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarta. Allah kuma Ya
bai wa iyalanta, 'yan'uwa da abokan arziƙi haƙurin jure wannan babban rashi.
Allah Ya jikanta da rahama. Āmīn Yā
Rabbal-'Ālamīn.

Post a Comment