HASKE DAGA MAGANGANU AHLUL BAYT (AS)


Annabi Muhammad  ya ce:

Sallar mutum guda ɗaya da da yayi a cikin jam’i tafi  sallar da ya yi shi kaɗai lada a gida har na tsawon shekara arba’in.

Daga Cikin Littafin: Mustadrak al-Wasā’il 

Daga Abu Karimat Sambo

Post a Comment

Previous Post Next Post