HASKE DAGA MAGANGANU AHLUL BAYT (AS)


Imam Ali (AS) ya ce:

Mafi kyawun ilimi shi ne wanda kake inganta shiriyanka da shi, kuma mafi munin ilimi shine wanda kake ɓata makomanka da shi.

Abu Karimat Sambo

Post a Comment

Previous Post Next Post