HASKE DAGA MAGANGANUN AHLUL BAITI (AS)



Imam Hussain (AS) ya ce ya ji kakan Shi manzon Allah (SAW) yana cewa: 

Ka yarda da rabon da Allah yayi ma (bayin shi na arziki) sai kazama mafi wadatan mutane (daga cikin bayin shi).

Abu Karimat Sambo

Post a Comment

Previous Post Next Post