Shahidai Akan Hanyar Kudus



Ko da yake a yau ya bayyana cewa shugabanni irin su Nasrallah da Safi al-Din 

ba su ga wannan ci gaba ba, amma har yanzu ruhinsu da jagorancinsu

yana nan a fagen kare kasar Lebanon da al'ummarta .

- Imam Khamenei

Post a Comment

Previous Post Next Post