Daga Bashir Adam Ayau Litinin ne 'yan uwa almajiran Sayyed (H) Hurras na Zaria unit Suka Gabatar da Zikira na Tunawa da Shekaru 10 goma da Kisan Ta'addanci da gwamnatin Buhari la'ananne yayi. Bayan Bude Taron da Addua ne, sai Mai Jawabi na Farko malama Hauwa'u Ali tayi bayanin Abinda yafaru a husainiyyah baqiyyatullah Wanda tagani da idonta. Sai malam yahaya Yusuf shima yayi Jawabi akan abinda ya faru dasu a gyallesu. Bayan Kammalawar sune sai Professor Ibrahim Tahir ya yi jawabinsa. Akan Yadda Waki'ar yafaru da kuma irin kissan da akayiwa Yan uwa. Professor yace lallai wannan Waki'ar tazo da sabon salon da hadda Yan uwa sunkasa sanin zata faru, saboda Babu wani labari da mukasamu daga 'yan uwa cewa lallai za,akawo hari a wannan lokaci, professor yace lallai Harisawa sutashi Tsaye wajan kare wannan Harkan da dukkan Karfinsu kamar yadda, jagora (H) yake da yakini akansu. To yakamata Acanza salon aiki takowani janibin. Professor yace akwai ta'addanci da akayi awannan Waki'ar Wanda Muna mantawa dashi, wato batun tare hanyoyin shigowa Zaria da irin mummunar kisan da akayiwa 'yan uwa da wadanda ba 'yan uwa ba. To ya Kamata Harisawa su dauki matakai Akan irin wannan Koda Nan gaba. Kamar yadda jagora (H) yake cewa Waki'ar da zata biyo baya yafi wacce aka baro. To wannan aikine agaremu mugyara tsakaninmu da Allah mutaimaki jagora. Yayi Addua ya karkare. Sai Mai Jawabi na Gaba Wanda ya zama Babban Bako Mai Jawabi Malam Ahmad tudun Wanda. Wanda yayi Jawabi akan maudu'insa Mai Taken (Sadaukarwa da Tasirinsa ga yunkurin tabbatan Addini). Shehin Malamin shima yayi Jawabi Mai Tsawo tare da Kara kira gasu Harisawa Akan Tabbas ansha gwagwarmayar abaya da irin hujumin da kukasha nace jagora baya tare daku, Amma kuka kauda Ido ga surutan mutane, yanzu yashi yadda kuke kuma jagora nada cikakken yakini akanku. Inda yake cewa Koda kowa zai barshi tabbas ku bazaku barshi ba. Tabbas wannan wata Nasara ce agareku Dan haka akara kaimi da jajircewa Akan tabbar wannan Addinin. Akarahe dai yakara dacewa Yan uwa mudage da adduoi da Kara kusanci zuwa Allah. Mutaimaki jagora Sayyed zakzaky (H). Akarshe malam Kabiru Zonal Head na Harisawa ne ya rufe Taron da Addua aka sallami kowa. 25/8/2025

Post a Comment