'Yan uwa musulmi almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) sun gudanar da (ZAMAN MAKOKIN TUNAWA DA WAKI'AR BUHARI Da MA'ANAR BA ZA MU BAR YAZIDAWA SU KARA BA.) A muhallin Fudiyya dake unguwar shagari Bauchi.
Majalisi ne mai gyarawa tare da sanya hasken ruhi, majalisi ne mai tattare da sirrika masu yawa da zata Anfani ruhi da ma'abota gwagwarmaya, tattare da ruhin daukar Fansa.
Labari cikin hotuna.



Post a Comment