Annabi Muhammadu (SAW) Yace:
Ya kai Abu Zar, ka yi amfani da abubuwa biyar kafin abubuwa biyar su riske ka:
Kuruciyarka kafin tsufanka, lafiyarka kafin rashin lafiyarka, dukiyarka kafin talaucinka, lokacinka kafin aikin ka, da rayuwarka kafin mutuwarka.
- Abu Karimat Sambo
Post a Comment