Wasu daga cikin daliban kwalejin ilimin addinin musulunci (College Of Islamic Knowledge) dake karbala kasar Iraki sun shiga fagen yin tabligi domin isar da sakon ilimin addinin musulunci a faruwan su bayan bada hutun watan ramadan da kwalejin ilimin sukaba daliban.
Post a Comment