🎥 Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Sayyid Ali Khamenei Yace
Tattaunawa da Amurka ba'abu bane na hankali ba da hikima ko daraja kuma ba su da wani tasiri wajen magance matsalolin kasar Iran.
Bai kamata a yi tattaunawa da Amurka ba
Idan Amurkawa suka yi mana barazana za mu yi musu barazana kuma idan suka aiwatar da barazanarsu a kanmu zamu aiwatar da barazanarmu akansu Idan Amurkawa suka kai hari kan tsaron mu, babu shakka zamu kai hari kan tsaron su.
Post a Comment