Shugaban Haramin Imam Hussain (AS) dake ƙasar Iraqi a garin Karbala Sheikh Abdul Mahdi Karbala'i ya karrama ɗaya daga cikin dalilan Harkar Musulunci dake karatu a makarantar Ma'ahadul Warith.
An karrama ɗalibin saboda ƙoƙarin da yake da shi wajen gudanar da Harkar tablig a Nijeriya domin isar da saƙon ilimin addinin Musulunci da munasabobin Ahlul Baiti (AS).
Post a Comment