Taron Arba’in Na Shahadar Sayyid Hassan Nasrallah A Bainal Haramain



An gudanar da taron Arba'in a bainal haramaini na Imam Hussain da Sayyid Abul Fadalul Abbas (AS) a Birnin Karbala dake ƙasar Iraqi 

wanda taron ya samu halartar Malaman Musulunci da kungiyoyi daban-daban maza da mata. 


Post a Comment

Previous Post Next Post