Shaikh Zakzaky ya yi Allah-wadai da harin ta’addanci a Pakistan

 Sakon Ta'aziyya 


Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai

 إنا لله وإنا إليه راجعون!!

Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai a ranar Alhamis 21 ga watan Nuwamba wanda ya yi sanadiyyar shahadar mutane da dama a lardin Khyber Pakhtunkhwa na ƙasar Pakistan. Ya  jajantawa Imam Mahdi (ATFS) da ɗaukacin al'ummar musulmi, musamman ma iyalan waɗanda suka rasu, tare da addu'ar Allah ya amshi shahadarsu,  waɗanda suka samu raunuka Allah ya basu lafiya. 

@SZakzakyOffice

#Alfatiha

#PakistanAttack 

#PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 

Jumada I/ 21/1446

23/11/2014

Post a Comment

Previous Post Next Post