DAGA BAUCHI: Cigaba da Zaman Juyayin Shahadar Imam Husain (as) A Husainiyyatu Aali Muhammad Bauchi

Matasan Shurafan Harkar Musulunci karkashin Jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na Bauchi, sun cigaba da gudanar da Zaman Juyayin Shahadar Imam Hussain (as) A Husainiyyatu Aali Muhammad, dake kofar tafawa balewa Estate Bauchi, a rana ta (9). An fara zaman tunawa da mazlumiyar aba abdullahil Husain (as) din ne da Majalisul Azah na tunawa da Zaluncin gwamnatin Ebele Jonathan, ƙarƙashin jagoranci Oku, suka kashe Mutane 34 ciki Harda ƴaƴan jagora Sayyid Zakzaky (H) guda 3. a Shekarar 2014, a irin wannan rana ta 25/July/2014.



Post a Comment

Previous Post Next Post