Shugaban Addinin Musulunci Na Haramin Imam Hussain Sheikh Abdul Mahdi Al-Karbalai ya ziyarci Sayyid Ahmed al-Safi, domin duba lafiyarsa

 


Daga ƙasar Iraqi: Sheikh Abdul Mahdi al-Karbalai, da babban sakatare na na haramin imam Husain da jami'ai da dama wadanda suke aiki a haramin sun ziyarci Sayyid Ahmed al-Safi, domin duba lafiyarsa.

 Shugaban sashen yada labarai Injiniya Abbas Al-Khafaji ya bayyana haka a wata hira da ya yi da manema labarai ya bayyana cewa, wannan tawaga ne karkashin jagorancin shugaban addinin musulunci na haramin Imam Hussain Sheikh Abdul Mahdi Al-Karbalai Ya kara da cewa makasudin ziyarar shi ne duba lafiyar sakataren Sayyid Ahmad  Al-Safi, bayan an yi masa tiyata.

Post a Comment

Previous Post Next Post