A ranar Lahadi ne wannan makaranta mai tarin albarka dake Garin Bomo, wacce Sheikh Babati ya assasata ta yi bikin sauka karo na biyar (5) wanda aka yaye kimanin dalibai 23 wanda ya hada maza da mata suka sauke AL'KUR'ANI. Wannan taron ya samu halartar mManyan baki da suka hada da:
1. Mai girma Sarki (Alhaji Muktar).
2. Mai girma Kansilan Bomo Barrister
3. Hon Abdul Bello.
4. Director NAERLS ABU
5. Wakilin santurakin Bomo. Ibrahim Musa da kuma sauran su.
An raba kyaututtuka, ga manyan baki da bayar da shaidar sauka ga Dalibanta.
Allah ya yi wa karatu albarka.
FMB PRESS HAUSA

Post a Comment