Al'ummar musulmi suka ziyarci haramin imam Hussain AS a kowani ranar Alhamis wato daran juma'a a garin karbala dake ƙasar Iraqi domin karanta addu'ar ziyarar Imam Hussain AS da kuma yin wasu addu'oin da kuma yin sallar magriba da isha'i a cikin farfajiyar ginin haramin.
Post a Comment