Daga Mardiyya Kabiru
Karo Na Ashirin 20
Daga madarasatul Hidayatu Sibyan Iladarikil Jinin Li Sheikh Yakubu Salihu Bomo
Angudanar da taron yau lahadi da misalin karfe 10:00am a dogon layi dake garin bomo
Bayan bude taro da addua
Taron ya samu halartan manyan baki kamar su
1-Arch Nuhu Haruna Bamalli
2-Wakilin Senata na zone One Barrister Ibrahim Kalid Soba
3-Alh Mukhtar Salihu Sarkin Bomo
4-Mai Bama Gwanna Shawara Ciroman Bomo
5-Alh Auwalu Mai Fata
5-Chairman na yankin Soba
7-Galadimar Shantalin Zazzau da sauransu...
Daga cikin dalibai Masu sauka sun hada da
Khadija Daha
Maryam Ya'u
Umar Abubakar
Asiya M Bello
Hauwa'u Yahya
Khadija Ahmad
Juwairiya Yunusa
Zulaihat Muhammad
Idris Buhari
Saudat Salisu
Aisha Yunusa
Amina Basiru
Mustapha Jafar
Saudatu M Aliyu
Lawal Adam
Aisha Jafar
Sai Kuma kyautar girmamawa da aka bayar ga Ciroman Bomo saboda jajircewarsa da kuma sadaukarwar da yayi ga makaranta wanda Alh Sa'idu Rigacikum ya Mika masa kyautar
Sannan an kara karrama Barrister Ibrahim Kalid Soba bisa kokarin da yayi ga makaranta
Sannan an bada kyautar karramawa ga shugaban karamar hukumar sabon gari bisa taimakonsa da jajircewarsa da yakeyi a cikin makaranta
Hon. Shehu Namadi
Hon Sadiq Ango Abdullahi
Mustapha Abdullahi shugaban Hedimastoci
Shehu Muhammad Baba Suna daya daga cikin wadanda aka karrama su a wajen taron
Alh Mukhtar Salihu yayi takaitaccen jawabi akan iyayen yara dasu dage su taimaki yaransu domin samun ilmi
Daga karshe Arch Haruna Nuhu Bamalli ya Fara magana da bada hakuri akan rashin halartansa wajen taron da wuri ya cigaba da magana akan ya Kamata su dalibai su dage su nemi ilmi domin shine gishirin zaman duniya
Daga karshe iyayen yan'uwa da Abokan Arziki sun fanshiwa yaransu Alkurani Mai Girma da Kalenda na masu karatun saukan
FMB Press Hausa
Post a Comment