HASKE DAGA MAGANGANUN AHLUL BAITI (AS)

Abu Ja’afar (a.s) ya ce: Da mutane sun san falalar ziyarar Husaini (a.s) da sun mutu da buri, ( suna son su ziyarce shi), kuma da sunyi nadama kawukan su na asara.( idan basu ziyarce shi ba).

- Abu Karimat Sambo



Post a Comment

Previous Post Next Post