Ko ina an yi Muzaharar Qudus Day lafiya. Amma banda Abuja. Wadannnan sune sunayen adadin garuruwan da aka fito Muzaharar Qudus da gudanar ranar 28/3/2025. Wanda yayi daidai da yau Juma' a 28 Ramadan 2025.
Akallah Garuruwa talatin da biyu 32:
1-Potiskum Yobe.
2-DanJa Katsina
3-Guri Jigawa
4-Kafanchan Kaduna
5-Sokoto
6-Mashi Katsina
7-Bauchi
8-Dikko Gombe
9-Hadejia Jihar Jigawa.
10-Saminaka jihar kaduna
11-Jidawa
12-Jos
13-Lafiya
14-Ningi
15-Kontogora
16-Abuja
17-Maiduguri
18-Kaduna
19-Zariya
20-Kano
21-Katsina
22-Yawuri
23-Damaturu
24-Illelah
26-Taraba
27-Yawuri
28-Nguru
29-Kebbi
30-Azare
31-Bajoga
32-Enugu
28 Ramadan, 2025.
Post a Comment