AN GUDANAR DA ADDU'AR ARBA'IN (40) NA KAREEMA SAMBO


An gudanar da addu'ar arba'in (40) na Kareema Sambo a muhallin Madrasatul Fudiyyah Bomo Lil-Ulumudniyyah Wa Li-Ihya-I Sha'a-Iril Husainniyyah. 

Taron addu'ar ya gudana ne a ranar Asabar 22/02/2025. Daruruwan ‎‎ 'yan'uwa Musulmi  Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) dake garin Bomo, suka gudanar da addu'ar cika kwana arba'in na Kareema Sambo a muhallin Fudiyyah dake Bomo.  

An gudanar da mashahuran addu'o'i duk hadiya zuwa ga ruhin Marigayiyah Kareema Sambo.

Post a Comment

Previous Post Next Post