Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Ya ce:
Sallar da mutum ya yi guda daya a cikin jam'i ya fi sallar mutum da ya yi shi kadai a cikin gidan shi na tsawon shekaru arba'in lada. (Wato sallah daya wanda mutum ya yi a cikin jam'i ya fi sallan da yake yi shi kadai lada har na tsawon shekara arba'in).
-Abu Kareemah Sambo
Post a Comment