Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)
Da yammacin ranar Laraba 11 ga watan Dhul-Qa’ada, 1447H (29/04/2026), Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da ɗalibai mahaddata su 246, daga makarantun Fudiyya daban-daban waɗanda ke shirin yin bikin haddar Alkur’ani Mai girma.
@SZakzakyOffice
Post a Comment